Laurent Fabius [lafazi : /loran fabiyus/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1946 a Faris, Faransa. Laurent Fabius firaministan kasar Faransa ne daga Yuli 1984 zuwa Maris 1986 (bayan Pierre Mauroy - kafin Jacques Chirac).

Simpleicons Interface user-outline.svg Laurent Fabius
Laurent Fabius - Royal & Zapatero's meeting in Toulouse for the 2007 French presidential election 0538 2007-04-19.jpg
Rayuwa
Haihuwa 16th arrondissement of Paris (en) Fassara, ga Augusta, 20, 1946 (73 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Yan'uwa
Mahaifi André Fabius
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya
Wurin aiki Strasbourg da Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Socialist Party (en) Fassara
IMDb nm1232292
www.laurent-fabius.net/
Laurent Fabius a shekara ta 2014.

HOTO