Paulo Junior dos Santos Gomes (an haife shi a ranar 25 ga watan Oktoba shekara ta dubu biyu 2000), wanda aka fi sani da Paulo Junior, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ya buga wasa a ƙungiyar Fortuna Liga AS Trenčín a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Paulo Junior
Rayuwa
Haihuwa Cabo Verde, 25 Oktoba 2000 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Paulo Junior
Paulo Junior yayin da yake shiega filin wasa

Aikin kulob

gyara sashe

AS Trenčín

gyara sashe
 
Paulo Junior

Paulo Junior ya fara buga wasansa na farko na gasar Liga na kungiyar AS Trenčín a fafatawar da suka yi da Slovan Bratislava a ranar 22 ga watan Fabrairu, na shekara ta dubu biyu da ashirin 2020. An sanya shi a matsayin wanda zai maye gurbin Abdul Zubairu, yayin da Trenčín a yayin da a ka zura mata kwallaye biyu. An tashi wasan da ci 2:0. [1] Trenčín bata sabunta kwantiraginsa ba a cikin hunturu na shekarar 2020-21.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. ŠK Slovan Bratislava futbal - AS Trencin Archived 2020-02-22 at the Wayback Machine 22.02.2020, futbalnet.sk
  2. "A-tím | Do prípravy sa zapojilo viac ako tridsať hráčov" . AS Trenčín (in Slovak). Retrieved 2021-01-07.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe