Pauline Ibeagha (An haifeta ranar 13 ga watan Mayu, 1978). Ƴar tseren Najeriya ce.

Pauline Ibeagha
Rayuwa
Haihuwa 13 Mayu 1978 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Aikin club

gyara sashe

Ashen ta ya fara ne a shekarar 2002, tayi nasara a gasar matsa jiki na ƙasashe masu tasowa ta 2002 inda takai mataki na kusa da na ƙarshe a tseren mata na mita 100. A gasar zakarun Afrika ta 2002, Najeriya bata kammala gasar ba amma tayi nasarar samun Silba a'a gasar tsere ta mata ta mita 4 × 400. Daga baya Ibeagha takai mataki na kusa da na ƙarshe a tseren mita 200.

Babbar nasarar ta itace tseren sakwan 11.38 a mita 200 wanda tayi nasarar a birnin Enugu da kumama ta sakwan 23.99 a mita Wanda ta samu a tseren na ƙasashe masu tasowa a birnin Manchester.[1]

Manazarta

gyara sashe