Patrick Wayne
Patrick John Morrison (an haife shi a watan Yuli 15, 1939), wanda aka fi sani a sunan wasan kwaikwayo da Patrick Wayne, ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka. Shi ne ɗa na biyu na tauraron fim John Wayne da matarsa ta farko, Josephine Alicia Saenz. Ya yi fina-finai sama da 40, ciki har da goma sha daya tare da mahaifinsa
Patrick Wayne | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Los Angeles, 15 ga Yuli, 1939 (85 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | John Wayne |
Mahaifiya | Josephine Wayne |
Ahali | Ethan Wayne (en) da Michael Wayne (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
Artistic movement | Western (en) |
IMDb | nm0915618 |
Farkon Rayuwa
gyara sasheAn haife shi a Los Angeles, yana ɗaya daga cikin 'ya'yan John Wayne hudu da matarsa ta farko, Josephine Alicia Saenz, 'yar Babban Jakadan Panama zuwa Amurka Ya ɗauki sunan mahaifinsa ne, Wayne. Ya yi fina-finai goma sha ɗaya tare da mahaifinsa: Rio Grande (1950), The Quiet Man (1952), The High and the Mighty (1954) - a matsayin mataimaki na talla, The Conqueror (1956), The Searchers (1956), The Alamo ( 1960), The Comancheros (1961), Donovan's Reef (1963), McLintock! (1963), The Green Berets (1968) da Big Jake (1971)[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The Superman Super Site - April 21, 2010: Exclusive Interview with "Superman: The Movie" Executive Producer Ilya Salkind".