Patrick Ifon

Dan siyasar Najeriya

Patrick Nathan Ifon ɗan siyasan Najeriya ne. Ya wakilci mazaɓar tarayya Eket/Onna/Esit Eket/Ibeno a majalisar wakilai. [1][2]

Patrick Ifon
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Eket/Onna/Esit Eket/Ibeno
Rayuwa
Haihuwa 1958 (66/67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
An haife shi a shekarar 1958, ya fito ne daga jihar Akwa Ibom. Ya gaji Owoidighe Ekpoatai kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 zuwa majalisar wakilai ta ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar PDP. [3] [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Lawmakers - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2025-01-05.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  3. "Lawmakers - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2025-01-05.
  4. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.