Patricia Kalesanwo

Ƴar jaridar Najeriya

Patricia Kalesanwo kwararriyar mai gudanar da harkokin sadarwa ce ta Najeriya, ƴar jarida kuma mace ta farko mai rijista a Cibiyar Yada Labarai ta Najeriya. [1] [2] Ta yi digiri na biyu a fannin ilimin manya (Communication Arts) a Jami'ar Ibadan, Ibadan, da ke a Kudu maso Yamma da Najeriya. Ita ce Jami'ar Harkokin Ɗalibai na Cibiyar kafin a naɗa ta a matsayin rikodiyar rijistar cibiyar a ranar 28 ga watan Fabrairu, 2020 kuma daga baya an tabbatar da ita a matsayin babbar magatakarda na Cibiyar a ranar 17 ga watan Maris, a shekarar 2021. [3]

Patricia Kalesanwo
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kalesanwo is NIJ Registrar | The Nation". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 26 March 2021. Retrieved 10 June 2021.
  2. "Patricia Kalesanwo becomes first female Registrar of NIJ". TVC News (in Turanci). 25 March 2021. Retrieved 10 June 2021.
  3. TruetellsNigeria (28 February 2020). "NIJ appoints new deputy provost, acting registrar". Nigeria News Today | TrueTellsNigeria (in Turanci). Archived from the original on 10 June 2021. Retrieved 10 June 2021.