Patience Avre (haihuwa 10 Yuni 1976) ta kasan ce yar wasan kwallon kafa ce a Najeriya wacce take buga gaba, kuma wacce take taja leda a cikin kungiyar kwallan kafa ta mata a Najeriya, ta halarci gasan duniya na mata a shekarar 1995 FIFA mata gasar cin kofin duniya, 1999 FIFA mata gasar cin kofin duniya da kuma 2003 FIFA mata gasar cin kofin duniya, kazalika da 2000 wasannin Olympics .[1]

Patience Avre
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 10 ga Yuni, 1976 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 56 kg
Tsayi 1.68 m

Duba kuma gyara sashe

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000

Manazarta gyara sashe

  1. "Patience Avre". World Football. Retrieved 26 February 2017.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Patience Avre – FIFA competition record
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Patience Avre". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.