Pape Samba Ba (an haife shi 1 ga watan Maris ɗin 1982 a Saint-Louis) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Senegal .

Pape Samba Ba
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 1 ga Maris, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ASC Jeanne d'Arc (en) Fassara2003-2004
FK Shamkir (en) Fassara2004-200482
FK Karvan (en) Fassara2005-200571
Lech Poznań (en) Fassara2005-2006180
  Senegal men's national association football team (en) Fassara2005-200650
KS Polkowice (en) Fassara2006-2007110
KS Polkowice (en) Fassara2007-2007110
Odra Opole (en) Fassara2008-2009252
Znicz Pruszków (en) Fassara2009-200960
MKP Pogoń Siedlce (en) Fassara2010-2010130
KSZO Ostrowiec Świętokrzyski (en) Fassara2011-2011130
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Pape Samba Ba

Ya taɓa taka leda tare da ƙungiyoyin Poland Lech Poznań da Górnik Polkowice. Ya kuma buga wa wasu ƙungiyoyin Azabaijan wasa.

A cikin watan Fabrairun 2011, ya sanya hannu kan kwangilar shekara ɗaya da rabi tare da KSZO Ostrowiec. [1]

Ƙasashen Duniya

gyara sashe

Ya kasance wani ɓangare na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal.

Manazarta

gyara sashe
  1. Samba Ba wzmocnił KSZO 17.02.2011, sportowefakty.pl