Pape Landing Sambou (an haife shi a ranar 25 ga watan Disamba 1987) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Senegal wanda ya wakilci Gabon a matakin ƙasa da ƙasa.[1]

Pape Landing Sambou
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 25 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Police (en) Fassara2005-
Dakar UC (en) Fassara2006-
  B68 Toftir (en) Fassara2007-
ASC HLM (en) Fassara2008-
Olympique de Ngor (en) Fassara2009-
CF Mounana (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Sambou ya wakilci Senegal a matakin 'yan kasa da shekara 23 a lokacin neman cancantar shiga gasar kwallon kafa ta Wasannin Afirka ta shekarar 2007.[2] [3]

Ya wakilci Gabon a wasan sada zumunci na kasa da kasa da Afirka ta Kudu a ranar 15 ga watan Yuli 2012. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. National Football Teams National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... Pape Landing Sambou (Player)
  2. Traoré, Abdourahmane (30 November 2006). "Jeux africains 2007 : les joueurs convoqués en stage" (in French). Agence de Presse Sénégalaise.
  3. "Senegal-Guinée:Karim Séga Diouf convoque 27 Lionceaux" . Orange Senegal. 27 February 2007. Retrieved 17 June 2012.
  4. "Bafana Bafana defeat Gabon in Nelspruit" . SAFA. 15 June 2012. Retrieved 17 June 2012.