Oyibo Chukwu dan siyasa ne kuma lauya a Najeriya, Oyibo Chukwu yayi ciyaman a kungiyar lauyoyi ta Najeriya kuma yayi takarar sanata a jam'iyar Labour Party (LP).[1]

Oyibo Chukwu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 22 ga Faburairu, 2023
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe