Oussema Amdouni (an haife shi a ranar 16 ga watan Disamban shekarar 1991) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunusiya wanda a yanzu haka yake buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Al-Thoqbah ta Saudi Arabiya.

Oussema Amdouni
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 16 Satumba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympique Béja (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe