Mame Ousmane Cissokho (an haife shi ranar 14 ga watan Janairun 1987) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda kwanan nan ya taka leda a matsayin ɗan wasan gefe na hagu a ƙungiyar AS Nancy dake Faransa.

Ousmane Cissokho
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 14 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Rouen (en) Fassara-
AJ Auxerre (en) Fassara2008-201100
Apollon Limassol FC (en) Fassara2011-2012
Apollon Limassol FC (en) Fassara2011-2012262
FC Rouen (en) Fassara2012-2013297
Nîmes Olympique (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Mai buga tsakiya

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Ousmane Cissokho – French league stats at LFP – also available in French
  • Ousmane Cissokho at Soccerway