Ousman Koli (an haife shi a ranar 18 ga watan Oktoba 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a ƙungiyar IB 1975 Ljubljana.[1]

Ousman Koli
Rayuwa
Haihuwa Bakau (en) Fassara, 18 Oktoba 1988 (35 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Gambia national under-17 football team (en) Fassara-
Steve Biko Football Club (en) Fassara2004-2009914
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2007-
Steve Biko Football Club (en) Fassara2007-
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2008-
  Red Star F.C. (en) Fassara2009-201030
NK Radomlje (en) Fassara2010-201190
NK Šenčur (en) Fassara2011-2012111
NK Triglav Kranj (en) Fassara2012-201250
Mohammedan SC2012-2013120
NK Ankaran Hrvatini (en) Fassara2013-2014331
Muktijoddha Sangsad KC (en) Fassara2013-2013100
  Mosta F.C. (en) Fassara2015-201590
FK Mladost Doboj Kakanj (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Imani
Addini Musulunci

Aikin kulob gyara sashe

An haife shi a Bakau, Koli ya fara aikinsa a shekara ta 2001 tare da Bakau United kuma ya koma kulob ɗin abokan hamayyarsu na gasar Steve Biko FC a shekarar 2003.[2]

A watan Agusta 2011, ya sanya hannu kan kwangila tare da Slovenia na mataki na biyu Šenčur. [3]

A cikin watan Fabrairu 2012, Koli ya koma ƙungiyar Top flight Slovenia Triglav Kranj.[4]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Koli ya kasance memba na tawagar 'yan kasa da shekaru 17 ta Gambia da ta lashe gasar zaman lafiya (peace Tournament) a ranar 22 ga watan Yuli, da aka gudanar a Banjul a shekarar 2003. Ya kuma kasance cikin tawagar da ta lashe kofin duniya na farko a Gambia, lokacin da tawagar ta karbi bakuncin gasar cin kofin Afrika na U-17 a shekarar 2005. [5]

A shekara ta 2007 ya buga wasa a babban kungiyar a karawar da suka yi da Guinea.[6]

Manazarta gyara sashe

  1. "Gambia – O. Koli" . Soccerway. Retrieved 18 October 2020.
  2. "The Gallant Scorpions – Ousman Koli – Steve Biko" . Daily Observer. Archived from the original on 4 February 2014. Retrieved 2 December 2020.
  3. Ous Koli Seals Deal With Slovanian [sic] Club at AllAfrica.com
  4. Plestenjak, Rok (7 February 2012). "Kako so trgovali drugoligaši?" (in Slovenian). Siol . Retrieved 29 September 2019.
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named observer
  6. "Ousman Koli" . national-football-teams.com . Retrieved 2 December 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe