Osamu Dazai
Osamu Dazai (19 ga Yunin 1909 - 13 ga Yunin 1948), marubucin Japan ne. An haifi Dazai Tsushima Shūji A Aomori, arewa maso gabashin Japan. [1] An fi saninsa da litattafansa The Setting Sun (1947) da No Longer Human (1948). Dazai ya rubuta litattafai da dama game da ma'anar rayuwa, rashin fata da shaye-shaye bisa rayuwarsa ta ƙashin kansa. Dazai ya kasance marubucin tsakanin ɗaliban kwalejin Japan.[2]
Osamu Dazai | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | 津島 修治 |
Haihuwa | Kanagi (en) , 19 ga Yuni, 1909 |
ƙasa | Japan |
Harshen uwa | Harshen Japan |
Mutuwa | Mitaka (en) , 13 ga Yuni, 1948 |
Makwanci | Zenrin Temple (en) |
Yanayin mutuwa | Kisan kai (Nutsewa) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Tsushima Gen'emon |
Abokiyar zama | Michiko Tsushima (en) |
Ma'aurata |
Tomie Yamazaki (en) Ota Shizuko (en) |
Yara |
view
|
Ahali | Bunji Tsushima (en) |
Karatu | |
Makaranta |
University of Tokyo (en) Hirosaki University (en) Aomori Prefectural Aomori High School (en) |
Harsuna | Harshen Japan |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubuci da short story writer (en) |
Muhimman ayyuka |
The Setting Sun (en) No Longer Human (en) Run, Melos! (en) Otogi-zôshi (en) |
Fafutuka |
I-novel (en) Buraiha (en) |
Sunan mahaifi | 辻島 衆二 da 黒木 舜平 |
Artistic movement | Gajeren labari |
IMDb | nm0206796 |
A ranar 13 ga Yuni 1948, ya kashe kansa tare da ƙaunatacciyar mace. An gano gawarsa a ranar 19 ga Yuni, ranar haihuwarsa, a wannan shekarar.