Opa Sanganté
Opa Sanganté (an haife shi a ranar 1 ɗaya ga watan Fabrairu, shekara ta dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da ɗaya 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon Kungiyar Kwallon Kafa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Championnat National Club Châteauroux. An haife shi a Senegal, Sanganté yana buga wa tawagar kasar Guinea-Bissau wasa.
Opa Sanganté | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dianah Malary (en) , 1 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Senegal Guinea-Bissau Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aikin kulob/Ƙungiya
gyara sasheSanganté ya koma Faransa daga Senegal yana da shekaru shida 6, kuma yana buga kwallon kafa tun yana karami.[1] Ya fara wasansa na ƙwararru a LB Châteauroux a cikin nasara da ci ukku da biyu 3–2 a gasar Ligue 2 Stade Brestois ashirin da tara 29 a ranar ashirin da takwas 28 ga watan Yulin shekarar dubu biyu da goma sha bakwai 2017.[2]
Ayyukan kasa
gyara sasheAn haife shi a Senegal, Sanganté dan asalin Bissau-Guinean ne, kuma an kira shi don wakiltar Guinea-Bissau a watan Oktoba, shekarar dubu biyu da ashirin 2020.[3] Ya buga wasa a Guinea-Bissau a biyu da ɗaya 2-0 a shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021 zuwa shekara ta alif dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021 na neman shiga gasar cin kofin Afrika a hannun Senegal a ranar goma sha uku 13 ga watan Nuwamba, shekarar dubu biyu da ashirin 2020.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Opa Sanganté trace sa voie". 7 April 2016.
- ↑ LFP.fr-Ligue de Football Professionnel-Domino's Ligue 2 - Saison 2017/2018-1ère journée- Stade Brestois 29 / Châteauroux". www.lfp.fr
- ↑ Alexandre Mendy, Opa Sanganté: bientôt renforts de la Guinée-Bissau"
- ↑ 2021 Africa Cup of Nations qualifiers match report: Senegal v Guinea-Bissau-2021 Africa Cup of Nations Qualifiers". African Football
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Opa Sanganté at Soccerway
- Opa Sanganté – French league stats at LFP – also available in French
- Opa Sanganté at L'Équipe Football (in French)