Omar Kaboré (an haife shi a cikin shekara ta 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Burkina Faso wanda ke taka leda a Lusaka Dynamos a ƙasar Zambiya inda ya koma matsayin mai kyauta daga CF Mounana.[1]

Omar Kaboré
Rayuwa
Haihuwa Burkina Faso, 19 ga Yuli, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Union Sportive des Forces Armées (en) Fassara2014-
  Kungiyar kwallon kafa ta Burkina Faso2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Kaboré ya koma ƙungiyar El Raja SC ta Masar a cikin watan Satumban 2017.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-10-19. Retrieved 2023-03-30.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-01-23. Retrieved 2023-03-30.