Oluwafemi Ajisafe masanin kimiyya ne na Najeriya, mai sha'awar wasanni kuma mataimakin shugaban Jami'ar Afe Babalola, Ekiti" Ado Ekiti, Ekiti . Shi ne kuma Farfesa na farko na Kimiyya fannin Wasanni da Ilimin Jiki a Najeriya.[1][2][3]

Oluwafemi Ajisafe
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Temple University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da mataimakin shugaban jami'a

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Professor M.O. Ajisafe is Chief Resource Consultant! - Afe Babalola University". Afe Babalola University. 6 July 2011. Retrieved 8 April 2018.
  2. "Vice Chancellor - Afe Babalola University". Afe Babalola University. Retrieved 8 April 2018.
  3. "Michael Olufemi Ajisafe - Google Scholar Citations". scholar.google.com. Retrieved 8 April 2018.