Olubiyi Fadeyi

Mai jami'a Najeriya

Olubiyi Fadeyi-Ajagunla ɗan siyasan Najeriya ne, ɗan majalisar dattawa ta 10 daga gundumar Osun ta tsakiya. Dan jam’iyyar PDP Fadeyi ya doke kakakin majalisar dattawan Najeriya mai ci Sanata Ajibola Basiru na jam’iyyar All Progressives Congress.[1][2] Fadeyi, wanda ya kafa gidauniyar Ajagunla, gidauniya mai zaman kanta.

Olubiyi Fadeyi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Osun Central
Rayuwa
Haihuwa Ila Orangun
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
London School of Economics and Political Science (en) Fassara
John F. Kennedy School of Government (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Fadeyi na jam'iyyar PDP ya lashe kujerar Sanatan Osun ta tsakiya a zaɓen da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2023 bayan ya samu ƙuri'u 134,229 inda ya doke Sanata mai ci kuma kakakin majalisar dattawa ta 9, Ajibola Bashir na jam'iyyar APC wanda ya samu ƙuri'u 117,609.[3][4]

Manazarta

gyara sashe
  Olubiyi Fadeyi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Osun Central
Rayuwa
Haihuwa Ila Orangun
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
London School of Economics and Political Science (en)  
John F. Kennedy School of Government (en)  
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
  1. "Senate spokesperson loses reelection". Punch Newspapers (in Turanci). 2023-02-26. Retrieved 2023-04-24.
  2. "Reported Attack on Senatorial Candidate's Office Suspicious, Osun APC Tells PDP". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-04-24.
  3. "Senate spokesperson, Bashiru loses senatorial seat". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2023-02-26. Retrieved 2023-04-24.[permanent dead link]
  4. Taoheed, Adegbite (2023-03-09). "Election: Senate spokesperson wants tribunal to resume hearing in Osun". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2023-04-24.