Olivier Verdon (an haife shi a ranar 5 ga watan oktoba shekara ta 1995 a garin Clamart, dake ƙasar Faransa) ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Benin. Yafara buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon kafa na ƙasar Benin daga shekara ta 2017.

Olivier Verdon
Rayuwa
Haihuwa Clamart (en) Fassara, 5 Oktoba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Angoulême CFC (en) Fassara2014-2016
  Benin national football team (en) Fassara2017-
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara2017-2018
FC Sochaux-Montbéliard (en) Fassara2018-2019
  Deportivo Alavés (en) Fassara2019-2021
PFC Ludogorets Razgrad (en) Fassara2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 85 kg
Tsayi 190 cm
Olivier Verdon
Olivier Verdon