Olivier Bonnes
Olivier Harouna Bonnes (an haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairu shekara ta alif 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Nonthaburi United.
Olivier Bonnes | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 7 ga Faburairu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 21 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 187 cm |
Aikin kulob
gyara sasheAn haife shi a Niamey, Bonnes ya taka leda a Faransa da Belgium don Nantes B, Nantes, Lille B da Brussels.[1] [2]
A ranar 24 ga watan Satumba shekarar 2014, Bonnes ya sanya hannu tare da kulob din Bulgarian Vereya. Ya kuma taka leda a Bulgaria a Lokomotiv Plovdiv da Montana.[1] [2]
A ranar 25 ga watan Yuli shekarar 2016, Bonnes ya sanya hannu tare da kulob din Koriya ta Kudu Gwangju FC.
A cikin watan Yuli shekarar 2018, Bonnes ya sanya hannu tare da kulob din Koriya ta Kudu Seongnam FC.
A cikin Fabrairu shekarar 2019 ya koma Uzbek club Kokand 1912.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheBonnes ya buga wasansa na farko na ƙasa da ƙasa a Nijar a shekarar 2011, inda ya samu jimillar wasanni 9 tare da su tsakanin 2011 da 2012, [1] gami da wasa daya a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA. [3] Ya taka leda a gasar cin kofin kasashen Afrika a 2012.
Rayuwa ta sirri
gyara sasheHakanan yana da shedar ɗan ƙasar Faransa. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Olivier Bonnes". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 25 July 2016. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 Olivier Bonnes at Soccerway. Retrieved 25 July 2016. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "SW" defined multiple times with different content - ↑ Olivier Bonnes – FIFA competition record
- ↑ 광주FC, 니제르 국가대표 MF 본즈 영입
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Olivier Bonnes – K League stats at kleague.com (in Korean)
- Olivier Bonnes – French league stats at LFP (archived 2011-03-25) – also available in French (archived 2018-06-21)
- Olivier Bonnes – French league stats at Ligue 1 – also available in French