Olamide David ɗan Najeriya ne dan wasan kwaikwayo na yara wanda aka fi sani da taka rawar gani a fim ɗin Cobweb.[1]

Olamide David
Rayuwa
Haihuwa jahar Legas, 2001
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 18 ga Janairu, 2016
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi
olamide davi dan wasan kwaykwayon nijeriya

Ya lashe kyautar “ zakaran mawaƙa ta maza” a bugu na shekarar 2015 na Mafi kyawun Kyautar Nollywood bayan da a baya an zaɓe shi a rukuni na ɗaya a bugu na 2013 da 2014.[2][3] haka zalika Cobweb yana da matsayi a cikin wasu fina-finai masu yawa, ciki har da The Black Silhouette[4][5]

A ranar 18 ga Janairu, 2016, Olamide ya mutu a babban asibitin Ikeja bayan ya samu mugun rauni a cikin sa yayin da yake buga kwallo.[6]

  1. Ajagunna, Timilehin (18 January 2016). "14-year-old Nollywood actor, Olamide David dies". Nigeria Entertainment Today. Archived from the original on 19 January 2016. Retrieved 18 January 2016.
  2. Njoku, Benjamin (18 January 2016). "BON Awards: When Nollywood stars light up Akure". Vanguard Newspaper. Retrieved 18 January 2016.
  3. "IK Osakioduwa makes movie debut in Black Silhouette - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria (in Turanci). 2015-03-16. Retrieved 2016-11-13.
  4. "#Nollywood Movie Review of 'The Black Silhouette' - 360Nobs.com". www.360nobs.com. Archived from the original on 2016-11-14. Retrieved 2016-11-13.
  5. "Cinema Review: Ivie Okujaiye Becomes Joke Silva With Relative Ease & Some Pidgin". TNS (in Turanci). 2015-05-18. Retrieved 2016-11-13.[permanent dead link]
  6. "14-year-old Nollywood actor dies". The Sun Newspaper. 18 January 2016. Archived from the original on 20 January 2016. Retrieved 18 January 2016.