Okoro Uchenna Kalu ɗan siyasan Najeriya ne, ɗan jarida kuma tsohon ma'aikacin banki. Kalu ya taɓa zama ɗan majalisar dokokin jihar Abia tun a shekarar 2023. Kalu shine shugaban masu rinjaye na majalisar. [1] [2] [3]

Okoro Uchenna Kalu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta

gyara sashe
  1. "Abia: Journalist, Okoro Uchenna declares for Arochukwu assembly seat, picks APC forms". Vanguard. 5 May 2022. Retrieved 12 December 2024.
  2. "How Uchenna Kalu Okoro emerged ASHA member elect". Aro News. 16 June 2023. Retrieved 12 December 2024.
  3. Olu, Tayo (30 June 2023). "JUST IN: THE WHISTLER Ex-Staff Uche Kalu, Youngest Abia Assembly Member, Elected Majority Leader". The Whistler.