Okey Isima

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Okey Isima (an haifeshi ranar 24 ga watan Agusta 1956 - 18-febuaru 2013) dan wasn Nijeriya ne wanda dan wasan baya ne wanda ya buga ma Nigariya a shekar 1980 kuma da Summer Olympics a shekar 1980 a Africa da kungiyar ƙasa.

Okey Isima
Rayuwa
Haihuwa jahar Kano, 24 ga Augusta, 1956
ƙasa Najeriya
Mutuwa Abuja, 18 ga Faburairu, 2013
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Enugu Rangers-
Vitória S.C. (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1978-1985203
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Rayuwan sirri

gyara sashe

Yana da yara Goma, Isima tare da matar shi suna a zaune ne a kasar Atlanta tare da yara hudu.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. ^Sun News interview 15 Sept. 2012 Archived 11 November 2013 at the