Ogunlade Davidson

Masanin ilmin Saliyo

Ogunlade Davidson (26 Mayu 1949 - 8 Oktoba 2022) masanin kimiyyar Saliyo ne wanda ya kasance shugaban kungiyar Aiki na III, (Working Group III) na Kwamitin Tsare-tsare na Gwamnati kan Sauyin Yanayi daga shekarun 1997 har zuwa 2001, a yayin Rahoton Kima na 4. (4th Assessment Report) Ya kuma kasance mataimakin shugaban IPCC daga shekarun 2008-2014.[1] Daga shekarun 1996 zuwa 2000, ya riƙe muƙamin Dean na Faculty of Engineering, Fourah Bay College, Jami'ar Saliyo.

Ogunlade Davidson
Rayuwa
Haihuwa 26 Mayu 1949
ƙasa Saliyo
Mutuwa Saliyo, 8 Oktoba 2022
Karatu
Makaranta University of Sierra Leone (en) Fassara
University of Manchester (en) Fassara
University of Salford (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a climatologist (en) Fassara da scientist (en) Fassara
Kyaututtuka

An naɗa Davidson Ministan Makamashi da Albarkatun Ruwa na Saliyo a lokacin Gwamnatin Ernest Bai Koroma.[2]

Davidson ya mutu a ranar 8 ga watan Oktoba 2022, yana da shekaru 73.[3][4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Obituary: Professor Ogunlade Robert Davidson — IPCC". IPCC. 26 October 2022.
  2. Cabinet Archived ga Augusta, 28, 2008 at the Wayback Machine accessed 10 December 2010
  3. Kargbo, Lamin (28 October 2022). "Sierra Leonean scientist Professor Ogunlade Robert Davidson is dead at 73". SwitSalone. Retrieved 28 October 2022.
  4. "Obituary: Professor Ogunlade Robert Davidson — IPCC". IPCC. 26 October 2022.