Óscar Mingueza García (an haife shi ranar 13 ga watan Mayu 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sipaniya wanda yake taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar La Liga Celta Vigo da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Spain . Yafi a tsakiya-baya, ya kuma iya taka a ko dai cikakken-baya matsayi, mafi yawa a matsayin dama-baya . [1]

Oascar Mingueza
Rayuwa
Cikakken suna Óscar Mingueza García
Haihuwa Santa Perpètua de Mogoda (en) Fassara, 13 Mayu 1999 (25 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Ahali Ariadna Mingueza (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.84 m

Aikin kulob

gyara sashe

Barcelona

gyara sashe

An haifi Oscar a Santa Perpètua de Mogoda, Barcelona, Kataloniya, Mingueza ya shiga makarantar La Masia ta Barcelona a shekarar 2007 daga Santa Perpètua. Ya ci gasar matasa ta UEFA tare da ƙungiyar Juvenil A a shekarar 2018, kuma ya koma FC Barcelona B don cigaba da buga wasa a kakar 2018-19.

Mingueza ya fara buga wasa na farko a Barcelona a ranar 24 ga watan Nuwamba shekarar 2020, a matsayin wanda zai maye gurbin Gerard Piqué wanda ya ji rauni, wanda ya fara buga wasan ne a yayin da Kungiyar Barcelona ta sami nasarar doke Dunamo Kyiv da ci 4-0 a kakar 2020-21 na matakin rukuni na gasar zakarun Nahiyar Turai a NSC Olimpiyskiy a Kyiv . Kwanaki biyar bayan haka, ya fara buga gasar La Liga a wasan da suka doke Osasuna da ci 4-0 a Camp Nou .[ana buƙatar hujja]A ranar 15 ga Maris 2021, Mingueza ya ci wa Barcelona kwallonsa ta farko a wasan da suka doke Huesca a gasar La Liga . Ya ci kwallonsa ta biyu a minti na 60 na El-Clasico a ranar 10 ga Afrilu 2021.[ana buƙatar hujja] haka, ya ci takensa na ƙwararru na farko, bayan ya ci 2020-21 Copa del Rey da Athletic Bilbao .

Rayuwarsa a Celta

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Oascar Mingueza at Soccerway