Camp Nou
Camp Nou (furucci ˌkamˈnɔw, ma'ana sabon fili da turanci New Field or The Camp Nou,[1][2] itace filin wasan gida na Kulubin FC Barcelona tun daga shekarar 1957 bayan kammala ginin ta. Tana da adadin yawan daukan mutane da suka kai kimanin 99,354,[3] itace Babban stediyom a kasar Spain da a nahiyar Turai baki daya, kuma itace ta uku a jerin manyan stediyom dake duniya a adadin yawan daukan mutane. Ta kuma dauka nauyin European Cup/Champions League finals sau biyu a 1989 da 1999, da UEFA Cup Winners' Cup finals sau biyu, da Inter-Cities Fairs Cup final games sau biyu, da UEFA Super Cup final games sau biyar, da Copa del Rey finals sau biyar, da Copa de la Liga final games sau biyu, da Supercopa de España final games sau 21, da kuma wasanni biyar da suka hada da wasan bude gasar 1982 FIFA World Cup, da wasanni biyu cikin hudu na 1964 European Nations' Cup da kuma football competition final na 1992 Summer Olympics.
Camp Nou | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya |
Autonomous community of Spain (en) | Katalunya |
Province of Spain (en) | Barcelona Province (en) |
Functional territorial area (en) | Àmbit metropolità de Barcelona (en) |
Comarca of Catalonia (en) | Barcelonès (en) |
Municipality of Catalonia (en) | Barcelona |
District of Barcelona (en) | Les Corts (en) |
Administrative quarter in Barcelona (en) | La Maternitat i Sant Ramon (en) |
Coordinates | 41°22′51″N 2°07′22″E / 41.3808°N 2.1228°E |
History and use | |
Q72316287 | |
| |
1989 European Cup Final | |
| |
1999 champions league final | |
| |
1964 European Challenge Cup | |
| |
1982 FIFA World Cup | |
| |
1992 Summer Olympics | |
Ƙaddamarwa | 24 Satumba 1957 |
Mai-iko | FC Barcelona (en) |
Wasa |
ƙwallon ƙafa rugby league (en) |
Occupant (en) |
FC Barcelona Catalans Dragons (en) 2019 - 2019 |
Maximum capacity (en) | 100,000, 99,000 da 105,000 |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Llorenç García-Barbón Fernández de Henestrosa (en) Francesc Mitjans i Miró (en) Josep Soteras i Mauri (en) |
Heritage | |
Contact | |
Address | Travessera de les Corts |
Offical website | |
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Keith Jackson (22 October 2012). "Nou Camp visit isn't to admire Barca players..it's strictly business, says Celtic winger James Forrest – Daily Record". dailyrecord. Retrieved 24 September 2015.
- ↑ Percy, John (19 December 2012). "Barcelona coach Tito Vilanova steps down from Nou Camp role following relapse of tumour on saliva glands". The Daily Telegraph. London.
- ↑ [1]. www.fcbarcelona.com. Retrieved on 22 August 2012.