Nuno Pires ɗan kasuwa ne daga Afirka ta Kudu.[1] Shi ne wanda ya kafa Altis Biologics.[2]

Nuno Pires
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a scientist (en) Fassara da ɗan kasuwa

Sana'a gyara sashe

Pires ya kafa Altis Biologics tare da Nicolaas Duneas[3] a cikin shekarar 2002.[4] Shi ne shugaban zartarwa na ci gaban kasuwanci a kamfanin.[3]

A cikin shekarar 2012 kamfanin ya lashe lambar yabo ta Afirka SMME a fannin Masana'antu.[5]

A cikin shekarar 2014, Pires da Duneas sun lashe kyautar Innovation for Afirka.[6] Sun karɓi $ 100.000 don ƙirar Osteogenic Bone Matrix (OBM).[7]


Pires memba ne na kwamitin Gudanarwar Lasisi na Afirka ta Kudu.[8]

Manazarta gyara sashe

  1. "Previous - Innovation Prize for Africa". innovationprizeforafrica.org. Archived from the original on 2017-12-15. Retrieved 2017-12-15.
  2. "Pharmaceutical Executive" (PDF). Pharmexec. Retrieved 2017-12-15.
  3. 3.0 3.1 "Africa's Red Biotechnology : worldVIEW". www.saworldview.com. Archived from the original on 2017-12-15. Retrieved 2017-12-15.
  4. Gaylard, Alison; Urban, Boris (2009). Altis Biologics: From Labs to Riches?. London. ISBN 9781473958371.
  5. "Congratulations to The Innovation Hub resident (tenant) company: Altis Biologics". IT Web. 9 October 2012. Retrieved 2017-12-15.
  6. "innovation – AMP". qamp.net (in Turanci). October 2014. Retrieved 2017-12-15.
  7. Rodin, Jonathan. "African company wins innovation award". Engineering News. Retrieved 2017-12-15.
  8. "Annual Report 2014-15" (PDF). Licensing Executives Society. Retrieved 2017-12-15.