Nouria Benghabrit-Remaoun (an Haife ta a ranar 5 ga watan Maris 1952) masaniya ce a fannin a ilimin zamantakewar a Aljeriya kuma mai bincike ce wacce ke aiki a gwamnatin Algeria a matsayin Ministar Ilimi ta ƙasar. [1]

Nouria Benghabrit-Remaoun
Education Minister of Algeria (en) Fassara

5 Mayu 2014 - 1 ga Afirilu, 2019
Abdelatif Baba Ahmed (en) Fassara - Abdelhakim Belaabed (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Oujda (en) Fassara, 5 ga Maris, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Makaranta University of Oran (en) Fassara
Paris Cité University (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, sociologist (en) Fassara da marubuci

Ayyukanta na baya Ita ce darektar Cibiyar Bincike ta Ƙasa a cikin zamantakewa da al'adun gargajiya. Ta kasance memba ta Kwamitin Ci Gaban Manufofin Ci Gaba (CDP), reshen kungiyar Majalisar Dinkin Duniya da Tattalin Arziki da Zamantakewa. [2] [3]

A cewar The Economist, a matsayinta na ministar ilimi, ta fi son amfani da Darija a matsayin harshen ilimi a Aljeriya. [4]

Ita ce jika ce ga Si Kaddour Benghabrit.

Manazarta gyara sashe

  1. Official Journal of Algeria
  2. The CDP members on the UN official website
  3. The membership of the CDP
  4. "A battle over language is hampering Algeria's development". The Economist. 17 August 2017. Retrieved 18 August 2017."A battle over language is hampering Algeria's development". The Economist. 17 August 2017. Retrieved 18 August 2017.