Nnenna Njoku (an haife ta a ranar 18 ga watan Maris a shekarar 1955) yar wasan Najeriya ce. [1] Ta fafata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1972,[2] tana wakiltar Najeriya a tseren mita 4×100, ta mata, tsalle-tsalle na mata da wasan shot up na mata.[3]

Nnenna Njoku
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Maris, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 57 kg
Tsayi 163 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Nnenna Njoku Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 30 December 2017.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Nnenna Njoku Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 30 December 2017.
  3. "Olympedia–Nnenna Njoku". www.olympedia.org. Retrieved 14 November 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Nnenna Njoku at Olympedia