Nneka Ukuh (an haife ta 20 ga watan Nuwamba, a shekarar 1987) 'yar wasan tsere ce daga Najeriya. Ta kware a gasar tsalle-tsalle, kuma an fi saninta da lashe lambar zinare ga kasarta ta yammacin Afirka a gasar wasannin Afirka ta 2003.[1]
Nneka Ukuh |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
20 Nuwamba, 1987 (37 shekaru) |
---|
ƙasa |
Najeriya |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
Dan wasan tsalle-tsalle |
---|
Athletics |
---|
Sport disciplines |
high jump (en) |
---|
Records |
---|
Specialty |
Criterion |
Data |
M |
---|
| |
Personal marks |
---|
Specialty |
Place |
Data |
M |
---|
| |
|
|
|
- ↑ https://worldathletics.org › nigeria
Nneka Ukuh| Profile-World Athletics