Nikola Milenković[1] an haife shi a ranar 12 ga watan Oktoba a shekarar 1997 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Serbia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na tsakiya da kuma na dama ga ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A ta Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Serbia.[3][4]

Nikola Milenković
Rayuwa
Haihuwa Belgrade, 12 Oktoba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Serbiya
Karatu
Harsuna Serbian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FK Partizan (en) Fassara2015-2017363
  ACF Fiorentina (en) Fassara2017-756
  Serbia national under-21 football team (en) Fassara2017-90
  Serbia national football team (en) Fassara2018-181
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 31
Nauyi 92 kg
Tsayi 195 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe