Nicolás Capaldo Taboas (an haife shi 14 Satumba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Argentina wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Ostiriya  Red Bull Salzburg.

Nicolas Capaldo
Rayuwa
Haihuwa Santa Rosa (en) Fassara, 14 Satumba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Argentina
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Boca Juniors (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.77 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe