Nicola Leali[1] [2][3] an haife shi ranar 17 ga watan Fabrairu 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Genoa a Serie A na Italiya.[4] [5]

Nicola Leali
Rayuwa
Haihuwa Castiglione delle Stiviere (en) Fassara, 17 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
A.C. Perugia Calcio (en) Fassara-
  Italy national under-16 football team (en) Fassara2008-200960
  Italy national under-17 football team (en) Fassara2009-200930
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2010-2012120
  Italy national under-18 football team (en) Fassara2010-201120
Brescia Calcio (en) Fassara2010-2012170
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2012-
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2012-201340
Lanciano Calcio 1920 (en) Fassara2012-2013370
  Juventus FC (en) Fassara2012-2012
Spezia Calcio (en) Fassara2013-2014380
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2013-2015
AC Cesena (en) Fassara2014-2015280
Frosinone Calcio (en) Fassara2015-
  Genoa CFC (en) Fassara2023-30
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 31
Nauyi 88 kg
Tsayi 192 cm
Hoton Leali

Manazarta

gyara sashe