Neyde Marisa Pina Barbosa (an haife ta a ranar 23 ga watan Satumba 1980) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola.[1] Ta taka leda a ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta Angola kuma ta halarci gasar ƙwallon hannu ta duniya ta shekarar 2011 a Brazil, da a shekarun 2004, 2012 da kuma a gasar 2016 Olympics na bazara.[2][3]

Neyde Barbosa
Rayuwa
Haihuwa Benguela, 23 Satumba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Nauyi 87 kg
Tsayi 175 cm

Manazarta gyara sashe

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Neyde Barbosa Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brazil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  3. Neyde Barbosa at Olympics.com Neyde Barbosa at Olympedia

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Neyde Barbosa at Olympics.com

Neyde Barbosa at Olympedia