New Karu

Ma aikata ne a jahar nasarawa a Najeriya
(an turo daga New karu)

New Karu hedikwatar karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa. Yana daya daga cikin manya-manyan garuruwan da suka kunshi babban birni na Karu a jihar Nasarawa wanda taro ne da ya kunshi garuruwa da kauyukan da ke kan hanyar Keffi zuwa Abuja wanda ya hada da Nyanya- Masala. Manyan garuruwan da suka kunshi wannan yanki na birane su ne;

New Karu

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe