Nelson
Reiss Nelson dan kwallo ne Wanda me bugawa kungiyar arsenal, (an haifeshi a 10 ga watan disanba shekarar 1999), Haifafen dan kasar ingila ne,an haife shi a gatin london,daga bisani ya Shiva makarantar koyon kwallon ta kungiyar arsenalarsenal,yana kimanin shekara 9,daga nan yacigaba da jajircewa ,har ya kai lokacin da ya fara bugawa acikin tawahar sahun farko,ya fara bugawa wasa a kasar kofin community shield FA na ingila,a.shekarar 2017,daga bisani ya tafi matsayin aro
Nelson | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Reiss Luke Nelson | ||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Elephant and Castle (en) , 10 Disamba 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | London Nautical School (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 71 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 175 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||
Ayyanawa daga |
gani
|
Rayuwarshi ta faro da ta sirri
gyara sasheNelson an haifeshi a elephant and castle garin london[1]shi asalin Dan Jamaica ne a wutin mahaifiyar shi ,ya taao a aleth bury estate garin Walworth,yayi makarantar nautical wacce suke bawa yan asalin London horo da basu horo sosai akan harkar wasani[2] nelson yayi kwalonshi a wurin bayan kuma yana da Alaka mai karfi a arsenal ya kula abota da Dan kwallo sancho Wanda ya kasance abokin kwallon sa ne ayarinta,sancho da nelson sun Kasan CE yan kwallon da suka samu nasara acikin yan kwallon da aka Rena bourouth of lambath a kudancin landonlandon,Wanda sun had a da Tammy Abraham,ademola lookman da tashan okli[3]nelson ya bayana kanshi a lokacin kuruciya amatsayin mutum mai kwaramniya sai dai hakan ya Dan bashi matsaloli,sai dai ya bayyana mahaifiyar shi a matsayin jagorarshi wajentabatar da yan zuwa wurin atisaye domin daukar horo,da kuma maida hankali kan kula da kanenshi,domin u kasance saga gidan masu halo ba[4]
Aikinshi Na kungiya
gyara sasheArsenal
gyara sashe2008-2018 da farko Nelson ya hadu da kungiyar arsenal a shekarar 2008 [5]inda ya samu yabo a matsayin samarin matasa masu tasowa Wanda ake sa rai dash nan gaba ya kasance yana bugs kwalo ta burgewa wda hakan yasa ya me burge kocinsa na yarinta domin yana bugs wasa da yawuce na shkarunsa[6]kafkn ya fara bugs wasa a matsayin kwararen Dan wasa,yana bugs wasa cikin many an da suka bashibtazarar shekara hudu da haihuwa[7]nelson yabrataba hanu a matsayin kwararenkwararen Dan kwalo a shekarar 2016,gabanin lokacin murnar haihuwarahi
A gabanin bazarar shekarar 2017, nelson ya samu Shiga cikin tawagar arsene Wenger Wanda suka bugs wasan Sharen fage Wanda suka tafiya kasar Australia da kuma China[8] a 13 ga watan juli ,nelson ya bugs wani wasa Da kungiyar arsenal a waninwasan sada zumunta,da kungiyar sydney,lokacin was an nelson ya bugs gefen gaba hagu,India ya cigaba da kawo kwallaye masu kyau was abokan bugs wasan nashi willock da welbeck, [9]nelson yacigaba da buga was an in Sara zumunta da kungiyoyi da dama wanda suka had a da ,Chelsea,Bayern munich,wanderers a Shanghai stadiyom[10] Nelson ya buga was an shi babba na farko da kungiyar Chelsea,a wasan cin kofin FA Community,inda yadamu shigowa a matsayin canji,Inda suka samu nasarar was an da ci 4-1 bayan wasan ya tashi kunenen doki da,ci 1-1[11]
Lokacin da aka dawo buga gasa,an kayyadevwa nelson buga wasa tskanin,Europa ,calin da kuma FA,inda ya buga wasa 5 a Europa,wasa ukku a calin,da kuma wasa guda a FA ,wanda Sukayi rashin nasara a hannun Nottingham forest[12] Nelson ya samu buga wasan shi na farko a primier da kungiyar crystal palace inda sukayi nasara da ci 4-1 ,wanda ya shigo a matsayin canji a Monti na 72[13] kasanyuwar Alexis Sanchez na buga wuri days da nelson,hakan yasa nelson bai samu Dakar buga wasa da yawa ba,nelson ya samu Dakar buga wasa biyu kacal,a shekarar ta 2018,saga bisani arsene Wenger ya sanar da batin kungiyar,kungiyar ta Kare a mataki na 6 a kakar[14]
2018-2020 zaman aro lokacin emery,da kuma zuwan arteta
gyara sasheA 31 ga Satan augusta,nelson ya rataba hannu mai tsawo da kungiyar ta arsenal,daga bisani Cocin kungiyar emery,ya bada aronshi a kungiyar jamus hoffenHeim,[15]lokacin zaman aronshi a cen,ya samu nasarar jefa kwallo a Minti na 14 da kungiyar dussolf,duk da sunyi rashin nasara da ci 2-1,nelson ya samu damar jefa kwallo 6 acikin wasa 7 a gasar bundesliga wanda ya hada da kwallo mai kyau da yaci kungiyar livercusen [16]kocin negelsemen ya aje nelson,a wasan da sukayi nasara da kungiyar hoffenheim,inda yace ya ajiyeshi ne,dalilin hukunta shi nene,dalilin makara da yayi a wurin atisaye
manazarta
gyara sashe- ↑ Reiss Nelson: Profile". worldfootball.net. HEIM:SPIEL. Archived from the original on 31 August 2020. Retrieved 31 August 2020
- ↑ Ncube, Audrey L (13 April 2023). "Reiss Nelson's Nationality Revealed: Arsenal Player Denies Zimbabwean Roots, Affirms Jamaican Heritage". iHarare News. Retrieved 8 July
- ↑ Reiss Nelson and Jadon Sancho: England's 18-year-old best friends causing havoc in the Bundesliga". Bundesliga. 12 October 2018. Archived from the original on 21 October 2018. Retrieved 6 January 2019
- ↑ James, Josh (22 October 2022). "Long read: Nelson on loans, maturing and mentoring". Arsenal F.C. Archived from the original on 14 December 2023. Retrieved 14 December 2023
- ↑ Who is Reiss Nelson? Rising Arsenal star profiled after fine pre-season". Sky Sports. 29 July 2017. Archived from the original on 6 August 2017. Retrieved 6 August 2017.
- ↑ Isaacs, Marc (6 August 2017). "Who is Reiss Nelson? Everything you need to know about Arsenal teenager ahead of Emirates Cup". Daily Mirror. Archived from the original on 6 August 2017. Retrieved 6 August
- ↑ Marshall-Bailey, Tom (10 July 2017). "Arsenal youngsters Reiss Nelsen's and Joe Willock react after being named in pre-season tour squad". football.london. Archived from the original on 6 August 2017. Retrieved 6 August 2017
- ↑ Marshall-Bailey, Tom (10 July 2017). "Arsenal youngsters Reiss Nelson and Joe Willock react after being named in pre-season tour squad". football.london. Archived from the original on 6 August 2017. Retrieved 6 August 2017
- ↑ Puterflam, Michael (13 July 2017). "Arsenal v Sydney FC video, highlights: Player Ratings as Lacazette, Ozil, Nelson star". Fox Sports. Australian Associated Press. Archived from the original on 20 December 2023. Retrieved 20 December 2023.
- ↑ Arsenal F.C. 22 July 2017. Archived from the original on 20 December 2023. Retrieved 20 December 2023.
- ↑ 1–1 Chelsea". BBC Sport. Archived from the original on 6 August 2017. Retrieved 31 August 2020
- ↑ 7/2018". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 31 August 2020
- ↑ Lerner, Aaron (20 January 2018). "Arsenal 4 - Crystal Palace 1: Match Report". SB Nation. Archived from the original on 20 December 2023. Retrieved 20 December 2023
- ↑ Gamage, Mahith (23 February 2018). "Reiss Nelson is ready to play a larger role in the first-team". lastwordonsports.com. Archived from the original on 20 December 2023. Retrieved 20 December 2023.
- ↑ "Reiss signs new contract ahead of Hoffenheim loan". Arsenal F.C. 31 August 2018. Archived from the original on 31 August 2018. Retrieved 31 August 2018
- ↑ "Arsenal news: Reiss Nelson says Hoffenheim loan has made him grow up". talksport.com. 25 March 2019. Archived from the original on 15 December 2023. Retrieved 15 December 2023.