Neil George Cubie (an haife shi a ranar 3 ga watan Nuwamba shekara ta 1932 - Maris 1977) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka Wasa a matsayin ɗan baya na dama .[1]

Neil Cubie
Rayuwa
Haihuwa 3 Nuwamba, 1932
Mutuwa 1977
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

An haife shi a Cape Town, Cubie ya taka leda a Clyde, Bury, Hull City da Scarborough . [2][3][4][5]Ya kasance daya daga cikin 'yan wasan kwallon kafa uku na Afirka ta Kudu da suka taka leda a Hull City a shekarun 1950, sauran su ne Alf Ackerman da Norman Nielson .[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Footballers Part One". African Stories in Hull & East Yorkshire.
  2. Samfuri:Hugman
  3. Samfuri:ENFA
  4. Samfuri:NeilBrownPlayers
  5. "467 Neil Cubie – On Cloud Seven".
  6. "Footballers Part One". African Stories in Hull & East Yorkshire.