Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Bury ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta Ingila wacc ke birnin Bury, Greater Manchester, wacce daga ƙarshe ta taka leda a gasar EFL League Two, matakin ƙwallon ƙafa na huɗu a Ingila, a kakar 2018–19. Ana kiran ƙungiyar da suna "The Shakers", kuma suna wasa cikin fararen riguna da gajeren wando launin bula. Gigg Lane, daya daga cikin filayen wasan kwallon kafa mafi dadewa a duniya, ya kasance gida ga kulob din tun shekarar 1885. Kulob din suna da matuƙar adawa na tsawon lokaci tare da makwabtansu Bolton Wanderers, Oldham Athletic da Rochdale. An kafa ƙungiyar a 1885,[1] Bury memba ne wanda ya kafa Lancashire League a 1889 kuma ya lashe zakara a 1890 – 91 da 1891 – 92, kafin a zabe ta zuwa Gasar Kwallon kafa a 1894.

Bury F.C.
Bayanai
Suna a hukumance
Bury Football Club
Iri association football club (en) Fassara
Ƙasa Birtaniya
Laƙabi The Shakers
Mulki
Hedkwata Bury (en) Fassara
Mamallaki na
Gigg Lane (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1885

buryfc.co.uk


Reference gyara sashe

  1. The Bury Football Club Company Ltd was incorporated on 9 July 1897. Its first Articles of Association list seven directors: two innkeepers, a fish and game dealer, a mechanic, a pawnbroker, a commercial traveller, and a cashier.