Nazeer Allie (an haife shi a ranar 23 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Town Spurs da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu .

Nazeer Allie
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 23 Mayu 1985 (38 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2005-
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2008-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Tsayi 175 cm

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe