Nathan Gertse dan wasan kwallon kafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka wasan karshe a matsayin mai tsaron baya a rukunin farko na kungiyar Cape Umoya United . [1] [2]

Nathan Gertse
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 17 Satumba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2011-201320
Vasco da Gama (South Africa)2012-2013164
Vasco da Gama (South Africa)2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta

gyara sashe
  1. Nathan Gertse at Soccerway
  2. "Nathan Gertse profile". MTN Football. 30 March 2013. Retrieved 30 March 2013.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Nathan Gertse at Football

Database.eu