Nahajul balaga da take nuna girmar Allah da kuma kasawar dan adam ga sanin zatin ubangiji da hikimominsa Allah wanda masu magana suka kasa fadar kalmar yabo da ta cancanta gareshi madaukaki shi ne abin yabo da godewa akowane hali wanan yabo nasa yana kasancewa yabon zuci kona aiki kuma dukkan halitta tana gode masa dai tana sane ko kuma bata saneb.ba mutum halittace mai alajabi allah yayi mutum da tunani hankali to shi allah sabanin hakane sannan kamar yadda bazaa iya sanin zatin ubangiji ba sakamakon bashi da iyaka a samuwarsa da kamalarsa haka nan siffofinsa domin siffofin suna bin zatin

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe