Mwapule Masule (an haife shi a ranar 14 ga watan Agusta 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Motswana [1] wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Botswana kuma a halin yanzu ba shi da kulob. A karshe ya buga wasa a kulob ɗin Botswana Premier League club Orapa United.

Mwapule Masule
Rayuwa
Haihuwa Kasane (en) Fassara, 14 ga Augusta, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Harshen Tswana
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Township Rollers F.C. (en) Fassara2010-
Orapa United FC (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 95 kg
Tsayi 181 cm

Mwapule ya fara aikinsa tare da kungiyar Ferry Wanderers ta Division One a cikin shekarar 2007 kafin ya koma Kazungula Young Fighters a kakar wasa mai zuwa. Ba da daɗewa ba bayan Botswana Premier League Giants Township Rollers ta sanya hannu, [2] nan da nan ya taimaka musu lashe double. Masule ya zauna shekara tara a kulob din na Gaborone, inda ya lashe kofunan lig guda bakwai, Kofin FA daya da kofunan Mascom Top 8 guda biyu. Ya rattaba hannu a kungiyar Chippa United ta Afirka ta Kudu a tsakiyar kakar 2018 – 19 amma an sake shi kasa da watanni shida ba tare da buga wa kulob din ko wasa daya ba.[3] Daga nan Masule ya koma gasar firimiya ta Botswana tare da kulob ɗin Orapa United amma kuma an sake shi. Tun daga nan ya kasance ba shi da kulob. [4]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Masule ya fara buga wasansa na farko ne a ranar 5 ga watan Maris 2014 karkashin Peter Butler a wasan sada zumunci da Sudan ta Kudu, inda Botswana ta ci 3-0.

Girmamawa gyara sashe

Kulob gyara sashe

Rollers Township
  • Botswana Premier League : 7
2009-10, 2010-11, 2013-14, 2015-16, 2016-17, 2017-18, 2018-19
  • Kofin FA na Botswana : 1
2010
  • Kofin Mascom Top 8 : 1
2017-18

Individual gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Mwampule Masule - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive" . globalsportsarchive.com .
  2. Club, Township Rollers Football. "Mwampule Masule | The Official Township Rollers Football Club Website | Latest News | Transfers | Announcements | Merchandise | Membership" .
  3. "Chippa United terminates Masule's contract" . Botswana Gazette .
  4. BORANABI, KABELO (17 January 2020). "Mmegi Online :: Desperate City Stars dip into the market" . Mmegi Online .
  5. DUBE, CHAKALISA (23 April 2020). "Mmegi Online :: Players who failed to reach full potential" . Mmegi Online . Retrieved 1 April 2021.
  6. editor, Online (30 March 2014). "BDF XI and Rollers sweep the board at Mascom Top 8 awards | Sunday Standard" . Retrieved 1 April 2021.