Mutinta Hichilema
Mutinta Hichilema ita ce Uwargidan Shugaban Kasar Zambiya na yanzu (2021), bayan da ta ɗauki muƙamin bayan mijinta, Hakainde Hichilema,[1] Wanda aka zaɓe shi a matsayin Shugaban Zambiya a watan Agusta 2021.[2] Ta himmatu ga ayyukan jin kai da kuma shigar da take yi a shirye-shiryen ci gaban al'umma a faɗin ƙasar Zambiya.[3][4]
Mutinta Hichilema | |||
---|---|---|---|
24 ga Augusta, 2021 - ← Esther Lungu (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Gundumar Shibuyunji, 7 Mayu 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Zambiya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Hakainde Hichilema (1998 - | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Manoma da ɗan siyasa |
Rayuwa
gyara sasheAn haifi Hichilema a Shibuyunji.
Hichilema memba ce mai ibada a Cocin Seventh-day Adventist Church.[5] Ta kasance mai ba da shawara ga juriya na addini da haɗin kai tsakanin addinai a Zambia. Ayyukanta sun mayar da hankali ne kan inganta haɗin kai da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinai daban-daban, kuma ta shiga cikin shirye-shirye da dama don inganta haɗin gwiwar zamantakewa da ci gaban ƙasa.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Meet the woman behind UPND leader HH's success, Mrs Mutinta Hichilema". ZambiaNews365.com (in Turanci). 2021-01-31. Archived from the original on 2021-08-17. Retrieved 2021-08-17.
- ↑ "Sustain women status conversations beyond March 8 – Mutinta Hichilema – The Mast Online" (in Turanci). Retrieved 2021-08-17.
- ↑ "Mutinta Hichilema living in fear". zambiawatchdog.com. 3 May 2017. Retrieved 17 August 2021.
- ↑ "Mutinta Hichilema: The Wife Of Zambian President, Hakainde Hichilema ( Biography, Age, Education, Date of Birth, First Lady ) - 2021» GhLinks.com.gh™" (in Turanci). Retrieved 2021-08-17.
- ↑ "Church key in forging unity - First Lady". Lusaka Times. 2022-10-31. Retrieved 2023-06-23.
- ↑ "Passionate plea to First Lady Mrs. Mutinta Hichilema; you're better of with Dorcas women!". Lusakatimes.com. 2021-10-22. Archived from the original on 2021-10-22. Retrieved 2022-03-11.