Mutanen Swahili
Mutanen Swahili (ko Waswahili) Mutane ne daga wasu kabilu da al'adu dake zaune a Gabashin Afirka. Mutanen na zaune ne a Gabar Swahili, dake a wani yankin daya hada da Zanzibar archipelago, littoral Kenya, Tanzania seaboard, da kuma Arewacin Mozambique. Sunan Swahili ansamo sa ne daga Kalmar Arabic wato Sawāhil سواحل, dake nufin Gabobi. Mutanen Swahili na amfani da Harshen Swahili, wanda ke daga Bantu bangaren daga cikin gidan Niger-Congo.
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Kenya, Mozambik, Somaliya da Tanzaniya | |
Harsuna | |
Harshen Swahili | |
Addini | |
Mabiya Sunnah |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.