Samo (kuma Sanan) ƙabila ce ta al'ummar Mandinka daga Afirka ta Yamma. Suna zaune ne a arewa maso yammacin Burkina Faso da kuma iyakar kudancin Mali.

Mutanen Samo

Yankuna masu yawan jama'a
Burkina Faso da Mali
COLLECTIE TROPENMUSEUM Portret van in Samo vrouw TMnr

Duba kuma

gyara sashe
  • Yaren Samo (Burkina)

Manazarta

gyara sashe
  • Aboubacar Barry, Alliances peules en pays samo, L'Harmattan, Paris, 2004, p. 124 (a cikin Faransanci)
  • Françoise Héritier, L'Exercice de la parenté, Gallimard, Seuil, Paris, 1981, p. 199 (a cikin Faransanci)
  • André Nyamba, L'identité et le changement social des Sanan du Burkina Faso, Université Bordeaux 2, 1992, 2 vol., p. 758 (a cikin Faransanci)