Fezara wata ƙabila ce ta Sudan, wacce ta yi hijira daga Larabawa zuwa Masar, sannan kuma zuwa Sudan. Adadin mutanen wannan ƙabila ya kai kusan dubu 200,000. Galibin mutanen wannan ƙabila musulmi ne. Wannan ƙabila tana jin, Larabci na Sudan . [1] [2]

Mutanen Fezara

Manazarta gyara sashe

  1. Fezara at JoshuaProject.net
  2. Google at Google Books