Musulunci shine addini na biyu mafi girma a Rasha, bayan Kiristanci na Orthodox . An kuma ce addinin Musulunci shi ne addini mafi saurin bunƙasa a ƙasar kuma yana ɗaukar sama da 7% na yawan mutanen Rasha zuwa kashi daya bisa biyar na yawan mutanen, da kashi 24%. Yana da yawa a cikin ƙabilun Rasha, kuma yawancinsu musulmai ne na Sunni na mazhabar Hanafiyya.

Musulunci a Rasha
Islam of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islam on the Earth (en) Fassara da religion in Russia (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Rasha
Ƙasa Rasha