Muhammad gibrima
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Muhammad Gibrima (an haife shi ranar 19 ga wutan Fabrairu, 1902 - 1975) a garin nguru dake a jihar yobe arewacin najeriya daga kabilar kanuri zuriyar goni girazu
Littafi
gyara sashe- Jihaazu saarihi
- Suril musuun
- Sidrat Al muntahaa
- Far'u an nawaal
- Shajarat Al kaun.
Mutuwa
gyara sasheYa rasu a shekarar 1975 a garin nguru dake a jihar Yobe a arewacin Najeriya.