Muhammad Arif Chaudhry
Muhammad Arif Chaudhry ( Urdu: محمد عارف چوہدری ; an haife shi 1 Janairu 1959) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga Yuni 2013 zuwa 2015.
Muhammad Arif Chaudhry | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuni, 2013 - 2015 District: Constituency NA-144 (en)
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1 ga Janairu, 1959 (65 shekaru) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Muslim League (N) (en) |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haife shi a ranar 1 ga Janairu 1959 a gidan Arain .
Sana'ar siyasa
gyara sasheAn zabe shi a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin dan takarar Pakistan Muslim League (N) (PML-N) daga mazabar NA-144 (Okara-II) a babban zaben Pakistan na 2013 . Ya samu kuri'u 105,162 sannan ya doke Shafeeqa Baghum Rao Sikindar Iqbal 'yar takarar jam'iyyar Pakistan Peoples Party (PPP).
A shekarar 2015, an cire shi daga zama dan majalisar dokokin kasar bayan da aka hana shi ci gaba da zama a matsayinsa na bogi.