Muhammad Alwi Dahlan (Haihuwa ranar 15 ga watan Mayu, 1933 - 20 ga watan Maris, 2024) marubuci ne kuma ɗan siyasa ɗan Indonesiya. Ya yi ministan yada labarai daga Maris zuwa Mayu 1998.

Muhammad Alwi Dahlan
Rayuwa
Haihuwa Padang (en) Fassara, 15 Mayu 1933
ƙasa Indonesian (en) Fassara
Ƙabila Minangkabau (en) Fassara
Mutuwa Jakarta, 20 ga Maris, 2024
Karatu
Makaranta University of Illinois Urbana–Champaign (en) Fassara
Harsuna Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara, ɗan siyasa da marubuci

Dahlan ya mutu a Jakarta a ranar 20 ga Maris 2024, yana da shekaru 90. [1] [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Alwi Dahlan, Dosen FISIP Universitas Indonesia". Ensiklopedi Tokoh Indonesia (in Indonesian). Archived from the original on 12 January 2006.
  2. Nasution, Ameidyo Daud (20 March 2024). "Mantan Menteri Penerangan Alwi Dahlan Meninggal Dunia". Katadata (in Indonesian). Retrieved 20 March 2024.